Ambaliyar Maiduguri: Gwamnatin Zamfara ta ba da tallafin naira N100 ga wadanda iftila’in ya ritsa da by Aisha Yusufu September 20, 2024 zero Gwamna Lawal ya ce wannan iftila'i babbace kuma jarabawa ce daga Allah. " Muna ta'aziyya ga iyalai, Ƴan Uwa da...
Gwamna Abba ya rage matsayin jami’ar ilimi ta Sa’adatu Rimi zuwa Kwalejin Ilimi by Aisha Yusufu September 19, 2024 zero Ya ce " Duk daliban dake jami'ar za su ci gaba da karatun su na digiri, amma karkashin kwalejin Ilimi.
Kotu ta daure mahaifin da ya shekara uku yana lalata da diyar matarsa a kurkuku by Aisha Yusufu September 19, 2024 zero Dan sandan da ya shigar da kara James Ewache ya ce a ranar 30 ga Agusta ne yarinyar ta kawo...
‘Yan sanda sun ceto yarinyar da aka yi garkuwa da ita daga Enugu zuwa Fatakwal a cikin jakar ‘Ghana must go’ by Aisha Yusufu September 19, 2024 zero Disu ya ce 'yan sandan dake ofishinsu dake Abuloma ne suka kama daya daga cikin maharan bayan mutane sun sanar...
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyin Tramadol miliyan 2.4 a Gombe by Aisha Yusufu September 18, 2024 zero Babafemi ya ce hukumar ta kama kwalaben kodin 350,000 a cikin wani kwantena da aka shigo da shi kasar nan...
Uba Sani ya yi jimami da alhinin rasuwar ƴan Maulidi 40 a ƙaramar hukumar Lere by Aisha Yusufu September 18, 2024 zero Masu Maulidin sun fito ne daga ƙauyen Kwandi za su garin Saminaka domin bukin taron Maulidi.
An fara shari’ar Abubakar da ya kona masallaci da mutane ciki a Kano by Aisha Yusufu September 18, 2024 zero Aminu ya ce mahaifiyar su ta siyar da gonanta ta ba Abubakar naira 300,000 ya siya Keke NAPEP ya fara...
Tawagar Majalisar Ɗinkin Duniya ta ziyarci Maiduguri, ta yi alƙawarin bayar da tallafi ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa by Aisha Yusufu September 15, 2024 zero Jihohin da ke fama da tashe-tashen hankula, baya ga Borno, da suka haɗa da Bauchi, Bayelsa, Enugu, Jigawa, Kano
Amfani da sabulun Dove na hana haihuwa, illata jariri a ciki da lalata fata – Gargaɗin NAFDAC by Aisha Yusufu September 13, 2024 zero Hukumar ta ce a dalilin haka ne ya sa ta hana amfani da kayan shafa na Dove musamman 'Derma Spa...
An cafke matashin da ya kashe mahaifiyarsa ya kuma yanke gaban dansa a Abia by Aisha Yusufu September 13, 2024 zero Dan karamin yaron da Alozie ya yi kokarin yanke wa gabansa na asibiti likitoci na duba shi a dalilin raunin...